adin Kungiya

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an yi kira da a kafa wata kungiya mai karfi wadda ta zata hada dukkanin bangarorin musulmi a kasar Lebanon domin yaki da mummunar akidar da ta bulla ta kafirta musulmi tare da halarta jininsu.
Lambar Labari: 1369020    Ranar Watsawa : 2014/02/01